Duck hunt
ALLON SANARWA
Jarumi Shah Rukh Khan xai fito Amatsayin Soja
Jarumi Shah Rukh Khan xai fito Amatsayin Soja
Jarumi Shah Rukh Khan xai fito Amatsayin Soja acikin shirinsa Nagaba shirin cikin gidane wanda xaixo daga 'Red Chillies Entertainment’ shirin xa'ayishi akan Labarin da ya ta'allaQa Akan 'Indian Army' da kuma 'Indian Air Force’ Ayayin gudanarr da Gwagwarmaryar Operation Khukri Ayankin Nahiyar Africa. . . Rahoto Daga Mumbai Mirror ya bayyana cewa wannan xaixamo shiri mai tsada sosai wanda xai xo daga production na Jarumi 'Shah Rukh’. . . Xa'ayi aikin shooting din wannan shiri a locations na Africa Inda xa'a nuna tsantsagwarar yaQin sojoji . . Munga fina-finai na Bollywood masu irin wannan sigar da'akayi abaya kamar irinsu jarumi Akshay Kumar tare da shirinsa maisuna Airlift wanda akayishi akan wani dan kasuwar Qasar India da ya mayar da hankalinsa wajen ceto sama da mutum 170,000 yan Asalin Qasar India da suke xaune AQasar Kuwait bayan Iraq ta farmakii Kuwait Acikin August 1990. . Wannan sheakarar kuma munga shirin "Rangoon". Inda jarumi "Salman Khan" xaixo da shirinsa maisuna "Tubelight" wamda akayishi a-sigar is a Indo-Sino war. . Xakujini da sauran Bayani akan wannan batun .
Turawa zuwa Ka Ajiye comment A Qasa....
Jarumi Shah Rukh Khan xai fito Amatsayin Soja
Created at 2017-05-11 21:45:04
Tags: Jarumi Shah Rukh Khan xai fito Amatsayin Soja

0 Rate up Star
Share: F T G
Comments: Jarumi Shah Rukh Khan xai fito Amatsayin Soja
No Photo
Easy Payday Loan
2018-03-07 03:07:40

loan by phone installment loans no credit check indian reservation loans installment loans

No Photo
Cash Loan
2018-03-10 22:27:56

bad credit installment loans cash advance payday loans online installment loans online installment loans

No Photo
Loans
2018-03-20 17:00:32

installment loans mobile loans bad credit installment loans installment loans

No Photo
Online Lenders
2018-03-22 06:57:07

direct lender installment loans installment loans online signature loans installment loans guaranteed

No Photo
Best Payday Loan
2018-03-28 06:25:04

loan shops installment loans installment loans guaranteed mobile loans

ANDROID
MUSICS
VIDEOS