Polaroid
KIMIYYA DA FASAHA
* Tauraron ɗan adam zai taimaka wajen gano talauci Masu bincike a Amurka sun ce sun (0/0)
Masu bincike a Amurka sun ce sun gano wata hanya kididdige yaduwar talauci ta hanyar amfani da bayanan tauraron dan-Adam. Masana kimiyyar na jami'ar Stanford sun yi amfani da kwamfuta don gano ma'aunan ci gaban tattalin arziki, irin su tituna da gine-gine a hotunan da tauraron dan-Adam ya dauka a kasashen Afrika biyar. Sun kwatanta wadannan bayanai da wadanda aka tattara ta hanyar amfani da tsofaffin hanyoyi kamar safiyo. Sun kuma gano cewa manhajar kwamfuta na iya hasko yankunan da ke fama da talauci kamar tsofaffin hanyoyin, ko ma fiye da su. Masu binciken na fatan wannan sakamako zai taimaka wa hukumomin bayar da agaji wajen fuskantar da taimako inda ya fi dacewa
* MTN TRICKZ (0/0)
Assalamu Alaikum Ina Yima Kowa Da Kowa Fatan Alkhairi Dafatan Kun Tashi Cikin Koshin Lafiya Dafarko Dai Idan Kanaso Kasamu 100MB Dafari Kaje Ma'ajin Tura Sako Na Wayarka Saika Rubuta Wa6annan Lambobin 113 Katurasu Izuwa Wannan Lambar 131 Shikenan Zasu Baka Wannan Kyautar Akafta Fatan Zaku Wuni Lafiya
* YADDA AKE DUBA MB A KOWANI SIM (0/0)
Assalamu Alaikuma Ina Yima Kowa Da Kowa Fatan Alkhairi. Kamar Yadda Wasu Kan Tambayeni Akan Yadda Ake Duba MB Kama Daga Layin MTN Kokuma AIRTEL Dadai Sauransu, To Yau Zanmuku Bayani Akan Yadda Zaku Duba MB A Kowani Irin Sim A Nigeria. Bari Mufara Da Layin AIRTEL Hanyoyin Da Akebi A Duba MB A Layin Sune Kamar Haka:- 1. *123*1*0# 2. *223# 3. *885*0# 4. *140# Ga Kuma Na Layin Etisalat:- 1. *228# Ga Kuma Na Layin Glo:- 1. *121*1*0# 3. *223# Sannan Ga Kuma Na Layin MTN:- 1. *559# 2. *559*1# 3. *559*2# 4. *559*3# 5. *559*4# Fatan Zaku Wuni Lafiya Daga Naku:- Abdul Usman
* FACEBOOK BLANK POST (0/0)
Assalamu Alaikum Muna Muku Fatan Alkhairi Muna Fatan Kowa Da Kowa Yatashi Cikin Qoshin Lafiya. Baru Mu Fa6a Cikin Darasinmu Gadan Gadan Kamar Yadda Kowa Yasani A Koda Yaushe Ana Samun Cigaba A Zamninnan Ta Fuskar Kere Kere Dama Wasu Abubuwan Idan Kanaso Kayi Posting A #Facebook Wanda Yake Zuwa Kamar Babu Komai Acikinsa Kawai Kabi Wa6annan Process Din Da Zamu Baka Status--->Write Place--->Type This---> @[0:] Sai Anjimanku
ANDROIN ZONE
* YADDA WAYARKA ZATA DAU HOTAN YATA6ATA (0/0)
Assalamu Alaikum Barkanku Da Safiya, Yau Zamuyi Muku Bayanine Akan Yadda Wayarka Zata Dau Wanda Yayi Qoqarin Ciremaka Security Toga Yadda Abun Yake 1. Kaje Playstor Ka6auko Wannan App Din Mai Suna:- Hddeneye.Apk 2. Idan Ka6aukoshi Kayi Installing Dinshi 3. Idan Yagama Install Zai Bu6ema Wani Shafi Zakaga Inda Akasa -->Off 4. Saika Maidashi Active 5. Bayan Kamaidasii Active Zai Dawo Dakai Shafin Farko 6. Idan Yadawo Dakai Shafin Farkon Saika Maidashi On. Shikenan Kagama Qarin Bayani:- Kasani Dole Yakasance Akwai Security A Wayarka. Daga Naku:- AbdurRahman Usman