Snack's 1967
ALLON SANARWA
Inda Mundubi Wadannan Manyan Jarumai guda Biyu Priyanka Chopra da Deepika Padukone sun duQufa sosae wajen Ayyuka acikin masana'antar Hollywood . .
Inda Mundubi Wadannan Manyan Jarumai guda Biyu Priyanka Chopra da Deepika Padukone sun duQufa sosae wajen Ayyuka acikin masana'antar Hollywood . .
Jaruma "Katrina Kaif" tafadi cewa hankalinta yafi kwanciya da tayi aiki Acikin Sahen Masana'antar "Bollywood". . . . Jaruma "Katrina Kaif" Jarumace datake Qwarar-ra wacce tasan aiki kuma daya daga cikin kyawawan masan'antar ta Bollywoood yayin da'aka tambayi jarumar cewa ko tana da ra'ayi akan aiki acikin masana'antar Hollywood Akwa-Nan-nan, Jarumar ta mayar da Amsa kamar haka: jarumar tafadi cewa tanason tasamu Kyakykyawan shirin films kuma tanason takasance Acikin masana'antar Bollywood taQara fadar cewa Asalinta ma'ana Qasarta itace gidanta kuma Asalin Inda tasamu Nasara da daukakar rayuwa da sauransu. . . Bayan haka Jaruma Katrina taQara dacewa koda ace xa'asamu wani yaxo daga masana'antar Hollywood yaxo mata da Babban Aiki, toh ta bayyana cewa babu tayadda xata yarda ta amshi wannan aiki tayi. . Duk-da cewa taxauna Ayankin turai kuma yaren turanci (English) shine yarenta Nafarko, kawai turanci yanayi mata amfanine wajen jin yaren da karanta labarai da sukaxo Acikin rubutun turanci (English scripts). . Jarumar da'akeyiwa laQabi da "Kat" tana cikin jerin gwanon jaruman da sukeson sucigaba da kasancewa Ayankin Bollywood.
Turawa zuwa Ka Ajiye comment A Qasa....
Inda Mundubi Wadannan Manyan Jarumai guda Biyu Priyanka Chopra da Deepika Padukone sun duQufa sosae wajen Ayyuka acikin masana'antar Hollywood . .
Created at 2017-05-11 21:38:35
Tags: Inda Mundubi Wadannan Manyan Jarumai guda Biyu Pri

0 Rate up Star
Share: F T G
This post has no comments - be the first one! Inda Mundubi Wadannan Manyan Jarumai guda Biyu Priyanka Chopra da Deepika Padukone sun duQufa sosae wajen Ayyuka acikin masana'antar Hollywood . .
ANDROID
MUSICS
VIDEOS