pacman, rainbows, and roller s
ALLON SANARWA
"Lulia Vantur" Acikin Shirin Jarumi 'Salman Khan’ maisuna "Dabangg 3" .

“takasance daga 6angaren Danginmu. Taxo kuma tana tafiya kamar yadda takeso. Kuma kowa da kowa nacikin gidan yana daukart kamar yar cikinsu. Yan'uwan jarumi 'Salman’ Arbaaz da Sohail sunayinta sosai,” Haka Abokan suka fada. . Abu mai Amfani ana shine jaruma 'Lulia xata saka Qafart cikin masana'antar Bollywood Inda yanxu xata fito tare da Jarumi Salman Khan . Kwanan Nan wannan yar tahalika Lulia tayi recording din waQar jarumi 'Salman’ protégé Himesh Reshammiya. . Xamuga Kyakykyawar maisuna Lulia acikin cikakken shirn tare da jarumii rSalman Khan cikin sabon shirinsa karo Na ukku, cigaban shirin 'Dabangg' . Majiyar ta bayyana cewa dan'uwan jarumi “Salman" maisuna Aarbaaz shine xaibada umarnin wannan shiri maisuna Dabangg 3 yana da ra'ayi akan role din da wannan kyaky-kyawa Lulia. Amma ba lallai asauya jaruma Sonakshi Sinha ba. . Jaruma Sonakshi xata cigaba da fito acikin wannan shiri "Dabangg”
Turawa zuwa Ka Ajiye comment A Qasa....
"Lulia Vantur" Acikin Shirin Jarumi 'Salman Khan’ maisuna "Dabangg 3" .
Created at 2017-05-11 12:22:59
Tags: "Lulia Vantur" Acikin Shirin Jarumi 'Salman Khan’

0 Rate up Star
Share: F T G
This post has no comments - be the first one! "Lulia Vantur" Acikin Shirin Jarumi 'Salman Khan’ maisuna "Dabangg 3" .
ANDROID
MUSICS
VIDEOS