Old school Swatch Watches
ALLON SANARWA
MUHIMMAN ABUBUWA NAGASKIYA DA YAKAMATA KUSANI GAME DA SHIRIN BAAHUBALI
MUHIMMAN ABUBUWA NAGASKIYA DA YAKAMATA KUSANI GAME DA SHIRIN BAAHUBALI
. 1. Andauki Shekaru Sama da 4 ana tsantsar Aikin wannan shiri . 2. Wannan Babban shiri maisuna Baahubali yashiga Littafin tarihi Na Abubuwan Mamaki Na Duniya (Guinness Book of World Records) saboda shine Shirin da Akayiwa Babbar taswira mai girma da tsayi da ba'ata6ayin kamartaba (largest poster) . 3. Baahubali shine shirin da'akayi AQasar Indian wanda yasamu Nasarar yabo AQasashen Qetare na Duniya! . 4. Baahubali shine shirin da akayi wanda ba'ata6a samun kamarsaba Amasana'antar shirya fina-finai Na Indian Cinema. . 5. Xa6in farko Na Maibada Umarni S.S. Rajamouli akan wanda xasu hau kan roles din Prabhas da Rana yaso Jarumi Hrithik Roshan da John Abraham su hau! . 6. Jarumi Prabhas ya daga ranar aurensa (marriage) saboda yanaso yamaida hankalinsa akan wannan shiri . 7. Wajen kulawa da Kayan da xasu taimaka wajen ginuwar Jikin Jaruman (Body Building equipment) yaci kudi kimanin 1.5 Crore INR. . 8. Jarumi Prabhas yana cin dafaffan fararen Qwayaye (Eggs) guda Arba'in 40 kowace rana. . 9. Dukka Jaruman biyu Prabhas da Rana sunacin abincin da xai gina mus jiki mai kimanin nauyin 2,000-4,000 K calories akowace rana saboda wannan shiri. . 10. Jarumi Prabhas yasadaukar da maQudan shekaru fiye da shekaru ukku saboda wannan aikin guda daya . 11. Atarihin shirya fina-finan maibada Umarni SS Rajamouli bai ta6a samun flop ko dayaba . 12. Wannan film anyi aikin shooting dinsa Nauyin ratio na hoto mai dauke da nauyin 16:9 Inda yafi kowanne Inganci (quality) Na taswira! . 13. Kudin da'aka biya jarumi Prabhas Akan wannan shirina Baahubali Anbiyashi kimanin kudi masu adadin Nauyin 25 Crore. . 15. Mutane 4.05 million sukaga tallar wannan shiri a YouTube inda kuma Ashafin sada xumunta na Facebook suka kai kimanin 1.5 million wanda suka sami dama kallon wannan shiri. . 16. Shine shirin da Akafi dakonsa (Baahubali). . 17. Shirin Baahubali shine shirin da'akafi fassarashi Acikin yaruka da dama Na cikin Indian Cinema.
Turawa zuwa Ka Ajiye comment A Qasa....
MUHIMMAN ABUBUWA NAGASKIYA DA YAKAMATA KUSANI GAME DA SHIRIN BAAHUBALI
Created at 2017-05-11 12:19:01
Tags: MUHIMMAN ABUBUWA NAGASKIYA DA YAKAMATA KUSANI GAME

0 Rate up Star
Share: F T G
Comments: MUHIMMAN ABUBUWA NAGASKIYA DA YAKAMATA KUSANI GAME DA SHIRIN BAAHUBALI
No Photo
Hamxa malami
2018-04-16 05:11:05

Slm barkamu da warhaka ya rana

ANDROID
MUSICS
VIDEOS